Mutun-mutunin Wikipidiya

Mutun-mutunin Wikipidiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Wikimedia bot (en) Fassara
Bangare na Wikipedia
Uses (en) Fassara MediaWiki action API (en) Fassara
Mutun-mutuni (Bots) rubutun kwamfuta ne waɗanda ke aiki ta atomatik ko kuma ta hanya ta atomatik kuma suna iya yin wasu ayyuka da inganci fiye da mutane .

Bot na Wikipidiya bot ne na Intanet (tsarin kwamfuta) waɗanda ke yin ayyuka masu sauƙi, maimaitawa akan Wikipidiya. Ɗaya daga cikin fitattun misali na bot ɗin intanet da ake amfani da shi a Wikipidiya shine Lsjbot, wanda ya samar da miliyoyin gajerun maƙalai a cikin nau'ikan yare daban-daban na Wikipidiya.[1]

  1. Gulbrandsson, Lennart (17 June 2013). "Swedish Wikipedia surpasses 1 million articles with aid of article creation bot". Wikimedia Blog. Archived from the original on 24 February 2018. Retrieved 24 February 2018.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search